Hausa Musics
MUSIC : Hussaini Danko – Daga Ruhi 2020
Advertisment
Sauke Sabuwar Wakar Hussaini Danko 2020 Mai Taken “Daga Ruhi” Bayan Jimawa Da Mawakin Yayi Najinshi Shiru, Wannan Karon Yazo Maku Da Wata Sabuwa.
Wakar Yayita Ne Ga Masoyiyarsa Abar Kauna Kuma Abin Tunanin Ruhi,
Ku Sauke Wakar Domin Kuji Manyan Baitocin Da Mawakin Ya Rera
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com