Labarai

Kalli Zafaffan Hotunan Ango Dan Lukuti Da Amarysarsa Yar Shalla

Hotunan auren angon adam naseer da amaryasa ummi fatima wanda za’a 21/08/2021 wanda ya dauki hankali mutane sosai a shafukan sada zumunta wanda kowa na tofa albarkacin bakinsa akan wannan hotunan amaren.
Jamila ibrahim shugabar home of solace tayi magana kamar haka
“Wanda ya dau miji siriri kyaunsa ne bai kai ba”
Sai dai nan take anka fara yimata martanin wanda zamu kawo muku kadan daga cikin.
Ga hotunan nan ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button