Kannywood

Babban Burina A Rayuwa Daina Harka Fim – Daga Bakin A Zango

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 62, shirin ya tattauna da Adam A. Zango, fitaccen tauraro a Kannywood.
A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da rawar da yake takawa a fina-finai.
Wanda tambayar nan da menene babban burina a rayuwa na daina wannan harka fim kada na barwa diyana abun kunya a duniya
Ga bidiyon nan da ku saurara daga bakin jarumin.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button