Labarai

Bidiyo : Labarin Shehu ya bude fukafukan sa ya zama batun Da Aka fi Tattaunawa A dandalin Twitter

Daga jiya dai ne wannan bidiyo ya fara jawo a shafukanan sada zumunta Wanda ya dauki hankalin mutane a shafukan sada zumunta.
 
 
Wanda abun a twitter ne wannan abun ya zamo shine yafi zama abin tattaunawa wanda a tsarin twitter ake kira “trending” Wanda abun ba’a cewa komai sai kaga yadda sunkayi ta sanya abubuwan.
 
Wanda wannan bidiyon ya fito ne daga wajen maulidin da sukeyi wanda zaku ga bidiyon a zahiri.
Ga bidiyon nan kasa.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button