Labarai
Allahu Akbar! Shahararren Dan Kwallon Kwando Na Duniya Stephen Jackson Ya Karbi Musulunci ( Bidiyo Da Hotuna)
Shararren tsohon zakaran wasan kwallon kwando na duniya Stephen Jackson ya karbi musulunci.
Kuma tuni Stephen Jackson ya fitar da sanarwa karban addinin musulmci a shafinsa na Istagram.
Bidiyon da yake furta kalmah shahadah
View this post on Instagram
An dai haifi Stephen Jackson ne a Bbirnin Texas Ddake kasar Amurka, kuma Ylyanzu haka yanada shekara 42 a Duniya.
Stephen Jackson ya sha zamowa gwarzon shekara a fannin wasan kwallon kwando, ya taka leda a kungiyoyi irin su New Jersey Nert, Indian Parces, Golden State Warriors, Milwaukee Bucks, Charlotte Bobcats, San Antonio Spurs, Los Angeles da sauransu bada labarinsa nun samu ne daga rariya
Ubangijj Allah ya karbi musuluncin sa.