Kannywood
VIDEO : Aisha ~ Yamu Angon Sambisa Ft zeenatu ft Abubakar shehu
A yau ma 3sp tv sunzo muku da sabuwa wakar yamu baba angon sambisa da sabuwa jaruma zeenatu da darakta Abubakar shehu.
Wannan waka sunanta “A’isha” da barkwanci sosai wanda daman kunsan akwai barkwanci a cikin wakokin jasawa.