Labarai
Maganar Gaskiya Akan Baiwa Sheikh Dr Isah Ali Pantami Minista – Dr Isah Ali Pantami
Allahu Akbar wannan duk yana daga cikin abubuwan da Allah ya kadari zakayi a cikin wannan duniya.
A madadin shafin Hausaloaded blog da mabiyanda nayi maka fatan alkhairi allah ya baka ikon nauyin da ake rataye da kai amen.
Ga jawabin dr
“Ban Taba Tunanin Zan Zama Minista Ba A Rayuwata, Ban Taba Kamun Kafa A Wurin Wani Don A Ba Ni Mukamin Minista Ba, Na Yi Imanin Cewa Duk Abinda Allah Madaukakin Sarki Ya Kaddara Min Sai Ya Same Ni, Cewar Sheik Isa Pantami.”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com