LabaraiUncategorized
Hamdiya sidi Sokoto ta samu aikin jakadanci da Berekete Family (bidiyo)
Advertisment
Shaharriyar yar gwagwarmayar nan mai suna hamdiya sidi yar sokoto wadda ta fito daga karamar hukumar wurno daga ke gabas cin Sokoto.
Wadda tayi bidiyo akan halin da yan gabascin Sokoto yake wadda hakan ya zamo barazana a gurinta har aka kai ta a kotu.
Shine a yau 25/11/2024 ta samu zan tawa da gidan talabijin na Brekete Family Tv tare da Ordinary President Ahmed Isah da ke jagorancin wannan gidan talabijin.
A cikin wannan firar zakuji hakikanin abin da ya faru da wannan yarinyar tun fitar bidiyon ta, inda ya zamo barazana a rayuwar ta.
Bugu da karin muma nan take Ordinary President Ahmed Isah ya bata muƙamin jakadancin Brekete Family Tv.
Ga firar nan kai tsaye ku saurara.