Labarai

Subhanallah: Wani Matashi ya kashe Mahaifiyarsa yayi zina da Gawarta har na tsawon kwanaki

A yau din nan shahararren marubucin nan Datti Assalafiy ya wallafa wani labari mai babban ban al’ajabi da takaici wanda akwai bakin ciki da takaici a cikin wannan mummunan labari.Subhanallah: Wani Matashi ya kashe Mahaifiyarsa yayi zina da Gawarta har na tsawon kwanaki

Ga abinda babban marubucin ya wallafa a shafinsa na sada zumunta ya wallafa kamar haka.

 

Shi kuma wannan yaron shekarunsa 18, ya kashe mahaifiyarsa, yayi zina da gawar mahaifiyarsa na kwanaki biyu a dakinta, lakanin da boka ya bashi kenan domin yayi kudi, amma asirinsa ya tonu ‘yan sanda sun kamashi”.

 

’Nan take mutane suna tofa albarkacin bakinsu irin wannan abun takaici da ban haushi.

Hausaloaded ta tattaro martanin mutane kamar haka.

@innalillahi :Innalillahi Wa’inna’ilaihirraj’un
Jama’a lokacin mutuwa yayi, duniya takusan tashi, alamun tashin alkiyama ya bayyana.
Badan da hukuma ba da al’umma sunshiga uku, abinda wannan ya aikata ko dabba bazaiba.

@yahya dahiru : Ya Salam aiyanzu kasarnan koya yanaso saiyayi kudi saboda duk kimarka inbakada kudi Kai banzane

@ Mohammad saifuddeen mohammad : Innanillahi Wa innah Ilaihirrajiun Allah Karka Kamamu Da Laifin Da Jahilan Cikinmu Suke Aiktawa Wannan Wacce Irin Rayuwace Muke Ciki? Mutane Kwakwata Babu Allah Aransu? Ko Baza,a Mutuba Aduniya Za,a Tabbata Babu Hisabi Baikamat Da Yayiwa Mahaifiyarsa Wannan Ta,addanciba

@ maryma Muhammad Abdullahi: Innalillahi wa Inna Ilaihirraji’un!!! Ya Ubangiji ka kiyaye mu da mummunar ƙaddara ka yi mana kyakkyawan ƙarshe kashiryama yaranmu kasa mufi karfin zuciyarmu.

@ Ba’rigima Hassanah Ibrahim mami : wannan fa albarka tayi gabas shi kuma yayi kasuwar kudu.

Allah ya shirya muna zuriarmu , Allah ka rabamu da mugun ji da mugun gani.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button