Labarai
Masha Allah : Mufti Menk Yayi Kalamai Masu Hikima Kan Baiwa Dr Isah Ali Pantami Minista
Advertisment
Shahararren malamin addinin Islama sheikh mufti menk yayi kalamai masu hikima da nuna farin ciki da taya murna ga abokinsa Dr isah ali Pantami na samun kujerar minista a Nigeria.
A cikin kalaman malamin ya roki Allah ya tsare da kuma nuna masa hanya mafaimadaida akan wannan jagorancin da ya samu.
Wannan kuma yana samu an tantance shi cikin sababbin ministocin da Buhari ya baiwa mukamin minista daga jahar gombe a wannan neslabul.
Ga kalaman babban malamin
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com