Kaduna
-
Labarai
Barrister Abba hikima ya fadi sahihancin hukuncin zaben kaduna
Mutane sun shiga rudani yayinda wasu jaridu su nuna zabe bai kammala ba “inconclusive” wasu jaridu kuma su nuna cewa…
Read More » -
Labarai
Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8
Kotun majistare dake Kafanchan jihar Kaduna ta daure wata mata mai suna Lois Iliya mai shekaru 36 kan laifin yin…
Read More » -
Labarai
Musulma ta raba kayan abinci, atamfofi da kuɗi ga mata kiristoci 50 a Kaduna
A wani bangare na bikin Kirsimeti na bana, wanda ya zo a cikin tashin farashin kayayyaki, a fadin kasar, wata…
Read More » -
Labarai
Bayan Maka Miji a Kotu, Matar Aure ta Hana Alkali Raba su, Tana so ya Canza Hali Kawai
Kaduna – Wata matar aure mai suna Bilkisu Muhammad a ranar Litinin ta yi kira ga wata kotun shari’a a…
Read More » -
Labarai
Kotu ta aike da matasa 2 gidan yari bisa yin bahaya a cikin masallaci a Kaduna
A yau Alhamis ne wata kotun shari’a da ke zamanta a Magajin Gari a Jihar Kaduna, ta bayar da umarnin…
Read More » -
Labarai
An sake sakin wani faifan bidiyon mutane da anka sace a jirgin kasan kaduna
’Yan bindigar da suka yi garkuwa da fasinjoji bayan tayar da bam a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, sun fitar…
Read More » -
Labarai
Ƴan Sanda sun tabbatar da fashewar bam a Kaduna
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kaduna ta tabbatar da fashewar bam a jiya Lahadi da daddare a unguwar Kabala ta…
Read More » -
Uncategorized
Yansanda a Jihar Kaduna sun ceto wani yaro dan shekara biyar da wata mata ta sato daga Kano.
‘Yansanda a Jihar Kaduna sun ceto wani yaro dan shekara biyar da wata mata ta sato daga Kano. ‘Yansandan sun…
Read More » -
Labarai
AL’AJABI: Ɗaya da ga cikin ɗaliban Bethel da a ka sace ya ce ya fi jin daɗin zama da ƴan fashin daji/yan bindiga
Ɗalibi ɗaya tilo da ya yi saura a hannun ƴan fashin dajin da su ka yi garkuwa da ɗalibai 121…
Read More » -
Uncategorized
BABBAN LABARI: Shugaban ƙasar Nigeria Buhari ya yi kyautar Mota kirar golf da kudi dubu dari bakwai (bidiyo da hotuna)
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bawa Malam Umar Small fire kyautar Mota kirar golf da kudin Mai Naira Dubu Dari…
Read More »





