Kaduna
-
Labarai
Kwaɗayi ko Rashin imani : An kama barayin janareton masallaci a Kaduna
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun yi nasarar kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da satar…
Read More » -
Labarai
Kisan Masu Maulidi: Gwamnati ba da gaske take ba wajen yiwa musulmi adalci – Falakin Shinkafi
Falakin Shinkafi, Amb. Yunusa Yusuf Hamza yace bai gamsu da matakan da gwamnatin tarayya ta ce zata dauka don nuna…
Read More » -
Labarai
Matsalar tsaro : Mutane na tserewa daga Kidandan a Kaduna
Daruruwan jama’a na ci gaba da tserewa daga garin Kidandan da ke karamar hukumar Giwa a jihar kaduna da ke…
Read More » -
Labarai
Kaduna: Gwamna Uba Sani Ya Caccaki Kalaman Hukumar Rundunar Tsaro ta Ƙasa Kan Dalilin Jefa Bam a Taron Musulmi, Ya Nemi Abu 1
Gwamnan Kaduna ya nuna rashin jin daɗinsa da kalaman hedkwatar tsaro cewa ‘yan bindiga ne suka saje da mutane a…
Read More » -
Labarai
Gwamnati za ta biya diyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin bam da sojoji suka kai Tudun Biri’
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta biya diyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu sanadin harin bam da jirgi sama…
Read More » -
Labarai
An jana’izar Mutum sama 90 Bayan Harin Jirgin Sojoji Kan Masu Mauludi a Kaduna
Mutanen da suka tsallake rijiya da baya a harin bom da jirin sojin kasan Najeriya ya kai wa masu taron…
Read More » -
Labarai
Sojin saman Nijeriya sun musanta sakin bam ga masu Mauludi a Kaduna
A cikin wata sanarwa da safiyar Litinin, sojojin sun ce sa’o’i 24 da suka gabata, ba su kai wani samame…
Read More » -
Labarai
Asalin abin da ya jawo cece kuce akan kalaman Hafsat Paki yar kaduna
Wata budurwa yar jihar kaduna mai suna hafsat paki tayi bidiyo a ciki take fadin makwabansu samarin garin kano basa…
Read More » -
Kannywood
Kalaman Rarara : masoyin buhari ya maka masoyin rarara kotu
Bayan kalaman rarara akan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi shekaranjiya ya tayar da kura a Najeriya shine masoyan…
Read More » -
Labarai
Kisan gillar budurwar da aka sace a Zaria ya ɗimauta al’umma
Labarin sace budurwa da mata fyade bayan karba kudin fansa ya kashe ta abun ya tada hankalin mutane sosai irin…
Read More »









