Labarai
-
‘Ya’yana 4 amma har yanzu maza rububina suke – Sandra Iheuwa
Yanzu hak ni mahaifiyar ‘Ya ‘ya hu’du 4 ce amma Ina shagalina Kuma hamshakan attajirai har yanzu suna marari na.…
Read More » -
Yawan amfani da wayar salula na sa karancin maniyyi a jikin Dan’adam – Binciken masana
Yawan amfani da wayar salula na taimakawa wajen kawo karancin ruwan maniyyi a jikin Dan’adam kamar yadda binciken masana a…
Read More » -
KAJI RABO: Daga Zuwa Gaisuwa, An Yi Musu Aure Nan Take a cikin hotuna
Wata budurwa mai suna Majida Muhammad ta bayyana cewa an ɗaura aurensu bayan Masoyinta ya je gaisuwa da saka ranar…
Read More » -
Gwamnan Kano ya kaddamar da fara biyan ƴan fansho sama da 5,000 haƙƙunan su
A yau ne Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da fara biyan ƴan fansho sama da dubu biyar…
Read More » -
Takardu 1,800 Ne Aka Samu Babu Sa Hannu, Kotu Ta Zaftarewa Abba Kuri’u 16,5000 – Lauya
Wole Olanipekun, SAN ya gabatar da korafin da ake sa rai za su sa Abba Kabir Yusuf ya tsira da…
Read More » -
Kotu ta ci tarar Gwamna Abba N25m game da shari’ar Alhassan Doguwa
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ci tarar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, Naira miliyan 25 kan…
Read More » -
Sanatoci Sun Yi Barazanar Karar Dangote da Kamfanoni 13 Zuwa Gaban EFCC kan N135bn
Matatar Dangote, Mob Integrated Services Ltd da gwamnatin Jihar Delta sun amfana da wani tallafin daga bankin CBN Gwamnan babban…
Read More » -
Zazzafan martani zuwa ga tsohon sarki Sanusi Lamido daga barista sheikh ishaq
Barista sheikh ishaq yayi martani akan maganar tsohon sarkin Kano sanusi lamido sanusi II akan maganar adalci. Shine shine malamin…
Read More » -
Yan Bindiga Sunyi ajalin Mafarauta 18 A Taraba
’Yan bindigar sun yi galaba ne a kan mafarauntan sanadiyyar miyagun makamai na zamani da suke dauke da su. ’Yan…
Read More » -
Kasafin kuɗin da Tinubu ya gabatar cike yake da bashi da yaudara
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta bayyana kasafin kuɗin ƙasar 2024 a matsayin “na yaudara wanda ba shi…
Read More »









