Labarai
-
Labarin yaro mai baiwar tsince-tsince a Kano, mahaifinsa ya kai matarsa da mahaifinta
Kamar Al’mara, Wata shari‘a na gani a kotun shariar musulunci dake karkashin Ustaz Ibrahim Sarki Yola.wani mutum ne ya Kai…
Read More » -
Kotu Ta Daure Mutum Biyu Kan Laifin Lalata Da Kananan Yara
Babbar kotun jihar Jigawa dake zamanta a Birnin Kudu karkashin mai shari’a Dr. Musa Ubale, ta yanke hukuncin daurin rai…
Read More » -
Jami’ar FUDMA ta daina daukar masu digirin farko aikin koyarwa – VC
Jami’ar gwamnatin tarayya ta FUDMA da ke Dutsinma jihar Katsina, ta sanar da cewa daga yanzu duk mai son a…
Read More » -
Kwace Wa NNPP Zaben Kano Na Iya Haddasa Tashin Hankali A Afrika – NNPP
Jam’iyyar NNPP ta ce kwace mata zaben da ta ci a Jihar Kano, zai iya janyo tashin hankalin da zai…
Read More » -
Na rantse da Allah Abba Gida-gida ya fi Gawuna tsoron Allah – Anas Abba Dala
Gidan rediyo freedom radio kano sun sake gayyatar mai fashin baki nan kuma dan jam’iyar NPP Anas bala dala da…
Read More » -
Kasafin kuɗin 2024 : Talauci,yunwa, rashin tsaro lallai su san inda dare ya yi musu gamu nan zuwa – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatar da kudurin kasafin kudinsa na farko ga ƴan Majalisar dokokin Najeriya. Bisa ga kasafin…
Read More » -
Ba ranar daina amfani da tsoffin takardun Naira — Kotun Ƙoli
Kotun koli ta yanke hukuncin cewa tsoffi da sabbin takardun kudi na Naira za su kasance tare a matsayin halastattu…
Read More » -
Tattaunawar Hukumar Hisbah da Sha’irai Masu Waƙen Yabon ANNABI (SAW)
Babban kwamandan hisbah na jihar kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da kuma shugaban hukumar tace fina finai Es Abba elmustapha…
Read More » -
Gwamnatin Jihar Katsina za ta cigaba da yin haɗin gwiwa da hukumomin tsaro domin tabbatar da ingantaccen tsaro a jihar Katsina – Dr. Nasiru Mu’azu Ɗanmusa
Ma’aikatar tsaron cikin gida ta jihar Katsina (Ministry Of Internal Security And Home Affairs) ta jaddada ƙudurinta na inganta Hulɗar…
Read More » -
Gwamnan Kano ya bada umarnin kwashe masu taɓin-hankali a kan tituna zuwa aisbiti
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin kwashe illahirin masu larurar ƙwaƙwalwa da ke gararamba a…
Read More »









