Labarai
-
Shi Talakan Najeriya Tamkar Ragon Daji Yake -Shaikh Zakzaky
Shi Talakan Nijeriya tamkar Ragon Daji ne, yace idan mafarauci na so ya kama Ragon daji, to zai haƙa masa…
Read More » -
Baturiya mai shekara 62 ta yi saukar Alqur’ani a Kano
Wata baturiya, yar ƙasar Bulgaria, Liliana Mohammed ta yi saukar Alqur’ani mai girma a Jihar Kano. Daily Nigerian Hausa ta…
Read More » -
Dole a kamo waɗanda suka saki bom kan masu mauludi a kaduna – sheikh Bauchi
Ba zamu lamunta ba, dole a kamo waɗanda suka saki bom kan masu mauludi a jihar Kaduna, kuma a hukunta…
Read More » -
JIBWIS tayi Allah wadai ta kisan gungun musulmai a kaduna
Kungiyar wa’azin musulunci ta Izala tayi Allah wadai da kisan kiyashi na harin wani jirgin sama da aka yiwa al’ummar…
Read More » -
Wata mai juna biyu ta haihu a masallacin harami
Wata mai juna biyu ta haihu a Masallacin Harami da ke birnin Makkah, inda jami’ai kungiyar agaji ta Red Crescent…
Read More » -
An jana’izar Mutum sama 90 Bayan Harin Jirgin Sojoji Kan Masu Mauludi a Kaduna
Mutanen da suka tsallake rijiya da baya a harin bom da jirin sojin kasan Najeriya ya kai wa masu taron…
Read More » -
Muna Bukatar a Gaggauta Bincike akan Harin Bom da Sojoji suka yi wa Masu Maulidi – Kungiyar Agaji
Kungiyar agaji ta munazzamatu fitiyanul Islam reshen babban birnin tarayya Abuja Tayi kira ga gwamnatin tarayya da ta jgaggauta bincike…
Read More » -
Sojin saman Nijeriya sun musanta sakin bam ga masu Mauludi a Kaduna
A cikin wata sanarwa da safiyar Litinin, sojojin sun ce sa’o’i 24 da suka gabata, ba su kai wani samame…
Read More » -
Dantsamage ya zazzaga ƙwallaye 5 yayin da Pillars ta yiwa Gombe United 5-2
Dan wasan gefe na Kano Pillars, Yusuf Abdullahi wanda aka fi sani da Ɗantsamage, a yau Lahadi ya zura kwallaye…
Read More » -
Shirin Rage Tsadar Rayuwa: Gwamnatin Tarayya za ta fara biyan sabon tsarin albashi daga Afrilu 2024 –Idris Ministan Yada Labarai
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta fara biyan ma’aikata da sabon tsarin ƙarin albashi daga ran 1 ga Afrilu,…
Read More »









