Labarai

KAJI RABO: Daga Zuwa Gaisuwa, An Yi Musu Aure Nan Take a cikin hotuna

Advertisment

Wata budurwa mai suna Majida Muhammad ta bayyana cewa an ɗaura aurensu bayan Masoyinta ya je gaisuwa da saka ranar aure a gidansu. Kamar yadda ta bayyana a shafinta na facebook.

Daga gaisuwa da saka rana ya rikiɗa ya zama ɗaurin. Don Allah ku sanya mana albarka.

Ƴan’uwa ku taya mu addu’a Allah ya sa mana albarka a wannan aure, Ya zaunar da mu lafiya, Ya kauda mana dukkanin abin ƙi, ameen.
Officially Mrs Muhammad Nasir Jajere. AlhamdulilLah. – inji majida Muhammad

Mutane sun taya ta wannan angwaye murna tare da fatan alkhairi irin wannan abun wasu idan sunka gani a fim sai su ga darakta ya raina musu wayo musamman a cikin shirin labarina.

Advertisment

Ga hotunan amarya da angonta.KAJI RABO: Daga Zuwa Gaisuwa, An Yi Musu Aure Nan Take a cikin hotuna KAJI RABO: Daga Zuwa Gaisuwa, An Yi Musu Aure Nan Take a cikin hotuna KAJI RABO: Daga Zuwa Gaisuwa, An Yi Musu Aure Nan Take a cikin hotuna KAJI RABO: Daga Zuwa Gaisuwa, An Yi Musu Aure Nan Take a cikin hotuna

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button