Labarai
-
Matsalar tsaro : Mutane na tserewa daga Kidandan a Kaduna
Daruruwan jama’a na ci gaba da tserewa daga garin Kidandan da ke karamar hukumar Giwa a jihar kaduna da ke…
Read More » -
Kaduna: Gwamna Uba Sani Ya Caccaki Kalaman Hukumar Rundunar Tsaro ta Ƙasa Kan Dalilin Jefa Bam a Taron Musulmi, Ya Nemi Abu 1
Gwamnan Kaduna ya nuna rashin jin daɗinsa da kalaman hedkwatar tsaro cewa ‘yan bindiga ne suka saje da mutane a…
Read More » -
A yiwa Kano adalci ta hanyar tabbatar da abinda al’umma ke muradi – Gamayyar Malamai
Gamayyar Malamai a jihar Kano na bangarorin Tijjaniyya, Ƙadiriyya da kuma Izala, da suka hada da Limamai da Alarammoni sun…
Read More » -
Gwamnati za ta biya diyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin bam da sojoji suka kai Tudun Biri’
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta biya diyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu sanadin harin bam da jirgi sama…
Read More » -
Kotu Ta Tilasta Gwamnatin Kano Biyan Diyyar Rusau
Babbar Kotun Tarraya ta ba da umarnin wucin gadi da ke tilasta Gwamnatin Kano biyan diyyar Naira biliyan 30 ga…
Read More » -
Kotu Ta Yi Wa Dan Fashi Daurin Rai Da Rai A Zamfara
Alkalin kotun babbar kotun Jihar Zamfara, Mukhtar Yusha’u, ya yanke wa wani Sadiku Abubakar hukuncin daurin rai da rai a…
Read More » -
Gwamnatin Sakkwato za ta sayi motocin Naira biliyan 1.1 ga ofishin gwamna
A jiya Laraba ne gwamnatin jihar Sokoto ta amince da sayen motocin da kudinsu ya kai Naira biliyan 1.1 ga…
Read More » -
Take-Taken Tinubu Sun Nuna Bai Damu da Gyara Tsaron Arewa Ba – manyan arewa
Kungiyar dattawan Arewa ta caccaki shugaban kasa Bola Tinubu kan mayar da hankali a lamuran tattalin arziki maimakon tsaro a…
Read More » -
Dan Kwallo Ya sheƙa barzahu Ana tsaka da buga atisaye
Dan wasan kwallon kafa mai suna Sodiq Adebisi dan asalin Jihar Ogun ya rasu ana tsaka da atisaye a filin…
Read More » -
Ana yaudarar magoya baya suna mutuwa wajan bidi’a amma ace sun yi shahada – Dr. Idris Bauchi
Al’amarin da ya faru a jihar Kaduna daren Lahadi wanda anka sakawa mutane bomb a wajen taron mauludi wanda tabbas…
Read More »









