Labarai
-
Mutanen Tudun-Biri sun mutu da kalmar shahada – Tinubu
Shugaba Tinubu ya fadi haka ne a lokacin da yake jaddada ta’aziyarsa ga ‘yan uwan mamatan a fadar Shehun Borno,…
Read More » -
Kisan Masu Maulidi: Gwamnati ba da gaske take ba wajen yiwa musulmi adalci – Falakin Shinkafi
Falakin Shinkafi, Amb. Yunusa Yusuf Hamza yace bai gamsu da matakan da gwamnatin tarayya ta ce zata dauka don nuna…
Read More » -
Sojojin Sama Nijeriya sun ragargaje Yellow Yambros a kaduna
Jiragen sojojin saman Najeriya sun yi wa maboyar hatsabibin ɗan bindiga luguden bamabamai a Kaduna Zaratan Sojojin Sama na Najeriya,…
Read More » -
Kaico: Shekara Biyar Da Ritaya, Sufetan ’Yan Sanda Ya Koma Barace-Barace A Titi
Sauyin rayuwa ya sa wani Sunday Ogwo Okpalle, sufetan ‘yan sanda mai anini biyu da ya koma wa mabaraci a…
Read More » -
Ƙwallon guragu: Kano Pillars ta lallasa Sakkwato 14-1
Kungiyar kwallon guragu ta Kano Pillars, a jiya Lahadi ta yi wa takwararta jihar ta Sakkwato dakan sakwarar Legas da…
Read More » -
Sanatocin Nijeriya sun sadaukar da albashinsu na watan Disamba ga mutanen kauyen Tudun Biri
Sanatoci 109 na Nijeriya sun ba da kyautar albashinsu na watan Disamba ga iyalan da bam ya shafa a kauyen…
Read More » -
An kama mijin da ya yi yunkuri tura matarsa barzahu don ya samu ƙarin harin shagonsa
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta sanar da kama wani magidanci mai shekaru 35 da haihuwa da ake zargi da…
Read More » -
Abin Da Dahiru Bauchi Ya Ce Kan Sauya Sunan Kauyen Tudun Biri
Shahararren malamin Musulunci kuma jagoran Darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce sauya sunan gari abu ne da ya…
Read More » -
Gara wanda ya rasu yana zina,luwaɗi da wanda ya rasu wajen mauludi – sheikh baffa hotoro
Bayan kai harin bam din da sojojin Nigeriya sunkayi wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama, wanda kowa sai dai…
Read More » -
Yunwa da kishirwa na yi wa Falasdinawa 500,000 barazana
Hare-haren da Isra’ila ta kwashe sama da wata biyu tana kaiwa a Gaza sun yi sanadin mutuwar Falasdinawa fiye da…
Read More »









