Labarai
-
Sojoji sun aika da Kachalla barhazu tare da wasu manyan kwamandojin ƴan ta’adda
Shelkwatar tsaro ta ƙasa ta tabbatar da kashe wasu fitattun kwamandojin ‘yan ta’adda hudu a hare-haren da aka kai ta…
Read More » -
Kotun daukaka ƙara ta tabbatar da zaɓen cmrd Bashir umar Gorau ɗan majalisar tarayya
A yau din nan 16/12/2023 kotun daukaka kara ta tabbatar da zaɓen dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Goronyo/Gaba da…
Read More » -
An Sako Daliban Jami’ar Tarayya Dake Dutsin Ma
Hukumomin jami’ar tarayya da ke Dutsin Ma a jihar Katsina, sun tabbatar da kubutar da daliban da ‘yan bindiga suka…
Read More » -
Labarin wata daliba mai ban tausai da zina da luwaɗi yayi sanadiyar rasuwarta
Wata malama ce ake shiri da ita a talabajin ta bada labarin wata dalibar su inda malamar take cewa, cewa…
Read More » -
Ƴan Nijeriya za su iya ɗaukar bidiyon jami’an mu a bakin aiki — Ƴansanda
Hukumar yansandan ta ƙasa ta ce ƴan ƙasar na da damar ɗaukar bidiyo da hotunan ƴansanda a lokacin da suke…
Read More » -
Tiriliyan Ɗaya N1.57 Baza Ta Wadatar Wajen Yaƙi Da Matsalar tsaro A Najeriya ba. Ministan Tsaro Ya Buƙaci a ƙara Kasafin kuɗin Ma’aikatarsa.
Ministan tsaron Najeriya, Badaru Abubakar, ya miƙa kokon bararsa ga Majalisar dokokin kasar, inda ya roke su da su kara…
Read More » -
Yawan matalauta ya ƙaru zuwa miliyan 104 a Najeriya – Bankin Duniya
Wani rahoto na Bankin Duniya, ya bayyana cewa yawan mutanen da ke cikin ƙangin talauci a Najeriya ya ƙaru, daga…
Read More » -
Aure be hana boko: Uwargida Ta Lashe Lambar Yabo 23, Ta Zama Jarumar Shekarar 2023 A Karatun Likitanci A Jami’ar Danfodiyo
Wata uwargida ‘yar shekara 24, Sumayyah Abdallah ta zama jarimar dalibar fannin likitanci ta shekarar 2022/2023 kuma ta samu lambar…
Read More » -
KISAN TUDUN BIRI: Iyalan wadanda suka rasu sun maka gwamnatin Najeriya da rundunar Sojoji a Kotu, suna bukatar a biya su diyyar naira biliyan 33
Iyalan wadanda suka rasu a harin Tudun Biri da yayi sanadiyyar sama da mutum 86 a kauyen tudun Biri dake…
Read More » -
Manoman Rani Za Su Samu Tallafin Noma Na Gwamnatin Tarayya Da Kashi 50 Cikin 100
Manoman Rani Za Su Samu Tallafin Noma Na Gwamnatin Tarayya Da Kashi 50 Cikin 100 Daga wannan shekara da muke…
Read More »









