Labarai

Buhun masara ya haura naira 85,000 a wasu kasuwannin arewacin Nijeriya

A Rahoton nin da gidan rediyo Dclhausa na ruwaito cewa a wannan makon an samu hauhawar farashin kayan abinda yayi tashin Gwauron zabi a wasu kasuwani.

Rahoton yafi karkata akan irin yadda farashin buhun masara ya kai naira dubu tamanin da biyar wanda a makon da ya gabata abun bai kai haka ba.

Ga rabon da Dclhausa na tattara.

Shin abin tambaya a nan miyasa dollar ta sauka amma farashin kayan abinci sai hauhawa yake a can baya dollar na 1900 an ka ce farashin dollar ne.

Yanzu dala ta dawo 1400 amma buhun masara har naira dubu tamanin da biyar shin mike kawo haka.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA