Labarai
-
Jami’an tsaron Nijar sun cafke kasurgumin dan bindiga Baleri da hukumomin Nijeriya ke nema
Jami’an tsaro a Jamhuriyar Nijar sun sanar cewa cmsun yi nasarar kama kasurgumin dan ta’addar nan mai suna Baleri da…
Read More » -
Kamin ka samu mutum ɗaya makiyin mahaifina,sai ka samu goma masoyansa – Ɗan sanusi Ashraf
Dan gidan me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, Ashraf Sanusi ya bayyana cewa kamin ka samu wanda baya son…
Read More » -
Abin Al’ajabi: Hotunan Ƴar shekara 74 tamkar yar 18 sun girgiza mutane
Wannan matar me suna Vera Wang, ‘yar shekaru 74 ta dauki hankula a wadannan hotunan Vera Wang Da yawa dai…
Read More » -
An zaɓi Sheikh Maher Al Muaiqly wanda zai yi huɗubar Arafa ta bana
Hukumar kula da Masallatan Harami a Saudiyya ta sanar da sunan limamin da zai jagoranci huɗubar aikin Hajji na bana.…
Read More » -
Kotu ta aika da wata mata gidan gyaran halin kan zargin yanke mazakutar mijinta
Kotun majistret mai lamba 54 ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Ibrahim Mansur Yola a jihar Kano, ta fara sauraron wata ƙara…
Read More » -
Kotu Ta Hana jami’an Tsaro Tumɓuke Sarki Sanusi II
Mai shari’a, Amina Adamu Aliyu ta babbar kotun Kano da ke zamanta a kan titin Miller, ta hana ‘yansanda da…
Read More » -
Kotu ta bada umurni yan sanda su fitar da sarki Aminu Kano, da kiran kansa sarkin kano
Babbar kotun jihar kano ta umarci sarkin Kano na 15, Mai martaba Aminu Ado bayero da ya daina kira ko…
Read More » -
Khalifa Aminu ya bayyana yadda na’urar da ya kirkira zata taimaka makaho yayi tafiya babu dan jagora
Engr Khalifa Aminu Matashin yaro dan asalin jihar kano wanda munka kawo muku rahoton sa cikin hotuna a yau munzo…
Read More » -
Satar yara : An kama matashin yaro da satar yara biyar 5
Kamar yadda na ga wannan labari marar dadi, ance wannan Matashi dan kabilar lnyamurai ne wanda ya fito daga jihar…
Read More » -
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Dare Ya Ƙaddamar Da Makarantar Allo Ta Zamani
Zamfara Daga ƙaramar hukumar Gumi ta jihar Zamfara Gwamnan jihar Dauda Lawal Dare Ya ƙaddamar da Makarantar Allo Ta Zamani…
Read More »









