Labarai
Ma’aurata zallah: Dubarun hana kawo maniyyi lokacin saduwa – Masana
Advertisment
A yau mun ci karo da wani ilimi da wani yake bajewa a wanda yake baiwa maza da matan aure wannan karatu kyauta.
Wannan karatun ba na wanda basu da aure bane yauwa sai a kiyaye, ya kawo hanyoyi da dubaru na tsagaita kawo maniyyi yayin kwanciyar aure.
Ya kawo dubaru da dama wanda bazakuji su daga bakina ba sai dai ku saurara hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.
Advertisment