Labarai

Bikin biloniyya :An hadarin daloli a bikin Davido da chioma

Anyi hadarin daloli a wajen bikin shahararren mawakin Davido da chioma a ranar talaka 25 ga watan yuni wannan shekarar 2024.

A wani faifain bidiyo da anka wallafa mai masauki baki Ebuka Obi-Uchendu ya cewa shedawa mutane cewa akwai akwatin naira da zasu fesa, amma zasu fesa dala kyauta idan suna bukata.

Ga bidiyon nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button