Inda Ranka: matashin da ya maka mahaifinsa a kotu saboda sun haifeshi bada izinin sa ba
Wannan shine matashin da ya maka mahaifinsa a kotu ba tare da izinin sa ba, wanda ya nemi a kotu su dinga biyansa kudi duk wata domin shi ba’a shawarce shi ba an ka kawo shi a duniya.
Rigijib wato yanzu wannan wane irin hankali da tunani na wannan matashi dan shekara 27 da garzaya kotu domin kai ƙarar mahaifinsa da sune silar sa a duniya waɗanda ya dace yayi alfahari ya kyautata musu domin yaga mai kyau.
Matashin yana ikirarin cewa taya za’a kawo shi duniya gidan wahala ba tare da an shawarce shi ba, a wata hira da yayi da BBC suke ce masa ta ya za’a shawar ceka bayan ba’a haifoka ba? Yace wannan matsalar su ce su da sunka haifo shi.
Amma fah ba’a nan gizo ke saƙar ba duka mahaifinsa lauyoyine ku saurari yadda ta kaya tsakaninsa da mahaifiyar sa abinda ta gayamasa, majiyarmu ta aku mai bakin magana abisfulani ya tattaro mana labarin.
Ga bidiyon ku saurara.