Labarai
-
‘Yan bindiga sun sace mutum 60 sun kona garin Ruwan Tofa a Zamfara
Al’ummar garin Ruwan Tofa na yankin karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya, sun gamu da…
Read More » -
Ba zamu kara kashe ‘yan kasuwar Arewa ba ~FFK
Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa ba zasu kara yadda da kashe ‘Yan Kasuwar Arewa…
Read More » -
Yanzu-yanzu: Buhari ya bada umurnin a bindige duk wanda aka gani da AK-47
– Mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu ne ya bayyana hakan a cikin wata hira da aka yi…
Read More » -
Sarkin Musulmi ya yi watsi da shirin muƙabala da Malam Abduljabbar
 Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya yi watsi da shirin Gwamnatin Kano na shirya muƙabalar malamai.…
Read More » -
Lagos: Farashin Rago ya kai naira miliyan ɗaya a kasuwar Alaba saboda yajin aikin masu kayan gwari
Lagos: Farashin Rago ya kai naira miliyan ɗaya a kasuwar Alaba saboda yajin aikin masu kayan gwari Bayanan hoto,Kasuwar Alaba…
Read More » -
An kama wani saurayi da ya dabawa wata budurwa wuka tare da yi mata fyade a Jihar Bauchi
Yan sanda sun cafke wani mutum mai suna Godiya Ishaku da ake zargi da dabawa yarinya‘ yar shekaru 18 wuka…
Read More » -
An tura magudun adawar Nijar Hama Amadou gidan yari
Rahotanni daga jamhuriyar Nijar na cewa an kai jagoran adawan ƙasar Hama Amadou gidan yari, bayan ya miƙa kansa ga…
Read More » -
Lokacin da za’a raba Nigeria yayi nan gaba da nunawa juna yatsa tsakanin kudu da arewancin nigeria (bidiyo)
A cikin wannan bidiyo zaku ga irin yadda maraƙar da can baya bala’in ta dubu dari ukku zuwa hudu bala’inta…
Read More » -
Gwamnan Mai mala Ya Angwance da Gumsu Abacha amatsayin mata ta Hudu
Gwamnan jihar Yobe kuma shugaban rikon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) Mai Mala Buni, ya auri matar sa ta hudu…
Read More » -
Labari Mai Dadi ! An Fara Approved Din kudade Ga wadanda sunka Kammala Cikawa
Tsarin Bada Rance Na “Nigeria Youth Investment Fund” (NYIF) Sun Fara Approved Din Kudade Ga Wadanda Suka Kammala Cika Bayanansu…
Read More »









