Labarai
-
Fantami,Yafi Kowanne Minista Kokari Amma yan yahoo yahoo sun sakoshi a gaba – cewar sheikh Jingir
Shugaban majalisar malamai na kasa na Kungiyar Izala, Sheikh muhammad sani Yahaya Jingir, yace Gabadaya ministocin Gwawbnatin buhari, babu wanda…
Read More » -
Ahmad Musa ya bada Tallafin Miliyan Biyu don gina Masallaci a Kano
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Ahmed Musa, Ya bayar da gudunmawar kudi naira Miliyan Biyu (#2,000,000)…
Read More » -
Buhari ya ce ‘yan bindiga na son kure hakurin da yake yi da su
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi ‘yan bindigar da ke kashe-kashe musamman a arewacin kasar kan cewa “Su shiga hayyacinsu,…
Read More » -
Shin Da Gaske N-power Ne, ke Turowa Mutane Sako Na ‘Update profile’ ?
Yan kwana kin nan mutane suna samun sako ta hanyar sako da su je suyi updating na bayyanansu wanda ba…
Read More » -
An ɗaure marubucin da ya yi ɓatanci ga addinin Musulunci a Algeria
An yanke wa wani marubuci ɗan Algeria hukuncin ɗaurin shekara uku a gidan kaso, kan ɓatanci ga addinin Musulunci. Shari’ar…
Read More » -
Wane Laifi Isa Ali Pantami ya yi wa Ƴan Boƙo Aƙida ne? ~ Sheikh Aliyu Muhd Sani
Da ma tun tuni Ƴan Boko Aƙida suna matuƙar baƙin ciki da kasancewar Dr. Isa Ali Pantami a matsayin Minister,…
Read More » -
Amurka Na Sane da Masaniyar karshen Shugaba Idris Daby
Majiyarmu ta samu wannan tsokaci daga wani jajirtacen marubuci malam Yasir Ramadan gwale inda ya ke cewa. “Amurka ta san…
Read More » -
An ceto yarinyar da iyayenta suka kulle tsawon shekaru 10 a Kano (Hotuna)
An ceto yarinya ƴar shekara 15 da iyayenta suka ɗaure tsawon shekara 10 a jihar Kano da ke arewa maso…
Read More » -
An Bayyana Sunayen Mutanen Da Ake Tuhuma Da Daukar Nauyin Yan Boko haram
A watan maris din daya gabata ne dai aka kama wasu mutane da ake tuhuma da laifin bawa yan bokoharam…
Read More » -
Bamu dakatar da Kwankwaso ba – Uwar jam’iyyar PDP
Jam’iyyar PDP ta ƙasa ta yi watsi da wani labari da ake yaɗawa, na cewa ta kori tsohon Gwamnan Kano…
Read More »









