Labarai
-
Miyagu Na shirin fito da wasu bidiyoyin karya domin cin mutunci Na – Dr Pantami
Ministan sadarwa da bunkasa tattalin arzikin zamani, Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami, ya bayyana cewa akwai wani tuggun da ake…
Read More » -
Za Kuyi Matukar Nadama Idan Har Aka Sauke Pantami ~ Sheikh Ahmed Gumi Ga Yan Najeriya
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya gargadi yan Najeriya akan batanci da kuma kiyayya da wasu suke wa…
Read More » -
Bidiyo : Abin Al’ajabi : Shekaru Tara ina Zaman Aure da Aljana – Ahmad Ali k/ Na’isa
Abin al’ajabi ba ya karewa – A jihar Kano dake arewacin Najeriya, an samu wani mutun da ya ce shekarunsa…
Read More » -
‘Yan Kungiyar IPOB Sun kashe ‘Yan Arewa Fulani Mutum 19 (Hotuna)
Jiya Lahadi da misalin karfe daya na daren yau Litinin ‘yan ta’addan kungiyar IPOB masu ikrarin kafa Kasar Biafra sun…
Read More » -
Kullum Jibga ta yake amma na Kasa Rabuwa da shi saboda Kudi: Cewar Budurwa
Matashiyar ta ce sun fara soyayya ne kimanin watanni takwas da suka gabata, kuma lashakka soyayya ta yi dadi domin…
Read More » -
Zan jagoranci zanga-zangar fatattakar Pantami daga kujerar minista a Najeriya, In ji Aisha Yesufu
Shahararriyar ƴar gwagwarmayar nan yar arewa mai zama a legas, ta saki wani sabon faifan bidiyo da take nuna cewar,…
Read More » -
Gobara ta yi sanadiyar mutuwar majinyata 80 a asibitin masu fama da cutar corona
Akalla mutane 80 ne suka rasa rayuansu yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon gobarar da ta tashi a…
Read More » -
Fadar Sarkin Kano Ta Fitar Da Sanarwa Gobe Litinin Za’a yi Jana’izar Mai Babban Ɗaki
Fadar mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ta ce, za a yi jana’izar marigayiya Mai Babban Ɗaki a…
Read More » -
An kama wasu mutane a makabarta da ƙoƙon kan mutum a Kaduna
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta ce, ta kama wasu mutane biyu wadanda ake zargin ‘yan kungiyar asiri…
Read More » -
Jami’an tsaro sun hallaka kwamandan IPOB (Hotuna
) Hadakar jami’an rundunar ‘yan sanda ta Najeriya da takwarorinsu na Sojojin Najeriya da kuma na Hukumar Tsaro ta SSS,…
Read More »









