Labarai
Shin Da Gaske N-power Ne, ke Turowa Mutane Sako Na ‘Update profile’ ?


Advertisment
Yan kwana kin nan mutane suna samun sako ta hanyar sako da su je suyi updating na bayyanansu wanda ba kowa ne ke samun wannan sako ba.
Wasu mutane naganin Wannan shirin nan yan ta’addan yar gizo ne wato yan yahoo.
ya sanya duk wanda ya samu wannan sako yana cikin kokwanto, to sakon da kuke samu gaskiya ne daga hukumar kula da N-power ne sai kuje ku cika bayyanan da suke bukata. kamar yadda sunka wallafa a shafin su na yanar gizo a twitter.
If you have received message from N-POWER asking you to reconfirm your N-POWER ID, please comply. It is authentic.#NPowerNG
— N-Power (@npower_ng) April 23, 2021
Saboda haka yan uwana duk wanda ya samu wannan sako yaje profile dinsa ya sanya bayyanai da suke bukata.