Labarai
Bidiyo : Abin Al’ajabi : Shekaru Tara ina Zaman Aure da Aljana – Ahmad Ali k/ Na’isa
Abin al’ajabi ba ya karewa – A jihar Kano dake arewacin Najeriya, an samu wani mutun da ya ce shekarunsa tara ya na zaman aure da aljana.
Malam Ahmad Ali Kofar Na’isa ya shaidawa Muryar Amurka cewa zaman auren da dadi, kuma cikin minti goma kadai aljanar ta ke kai shi Makka.
Gidan jaridar voa sunyi hira da mijin aljana ya bayyana yadda sunkayi zaman aure da zai baiwa mutane mamaki sosai.
Ga faifan bidiyon nan kasa ku saurara kuji.
https://youtu.be/toJijunL0Fo
okay
Allah dai ya kawo mana zaman lafiya a arewa.