Labarai
-
Hukumar Tace Finafinai Ta Kama Mawakin Da Ya Yi Wakar ‘Batanci Ga Janabin Ubangiji
Hukumar Tace finafinai da dabi’i ta jihar Kano tare da hukumar tsaro na farin kaya DSS reshen jihar Kano sun…
Read More » -
An Kama Masu Taimakon Barayin Daji Da Abinci
Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba Kyari ya samu nasaran gano wata masana’antar biredi a garin Galadimawa dake karamar hukumar Birnin…
Read More » -
Nifa Na Gaji Da Soyayya Ayi Min Auren Dole ~ Inji Jamila Ibrahim (Home Of Solace)
Shahararriyar shugabar ƙungiyar nan ta kafar sada zumunta wato ‘HOME OF SOLACE’ Jamila Ibrahim ta bayyana cewar, sam bata ji…
Read More » -
Wanda Zai Gaje Ni Sai Ya Fini Rushe Gidaje – Inji Nasiru Elrufai
Yace wasu mutanen sun tsane shi saboda rushe-rushen da yake yi, har suke fatan kifewar gwamnatinsa. Gwamna Elrufai wanda yayi…
Read More » -
Dan Kwallon Nigeria A Shehu Ya Auri Najlat Kawar Maryam Yahaya (Hotuna)
A yau ne shahararen dan wannan Nigeria karkashin super eagle yayi aure wanda anka daura auren a cikin birnin kano…
Read More » -
Gwamna Tambuwal Ya Shedi Daurin Auren Abdullahi Shehu Dan Kwallon Nigeria A Kano ( Hotuna)
Maigirma Mataimakin Gwamnan Jihar Sokoto Hon. Muhammad Manir Dan Iya (Walin Sokoto) ya wakilci Maigirma Gwamna jihar Sokoto Rt. Hon.…
Read More » -
Bidiyo : Mayakan sojojin Nigeriya sun Ragargaji kaso 70 cikin 100 Na Yan Bindiga Da suka sace Daliban Yauri
NASARA DAGA ALLAH Mayakan sojojin Nigeria sun samu nasaran ragargaza kaso 70 cikin 100 na ‘yan bindigar da suka sace…
Read More » -
Da Duminsa: An kashe barayi 80 daga cikin wanda suka sace dalibai a Kebbi an kubutar da 9 daga cikin daliban
Bayanan da ke fitowa daga jihar Kebbi a arewa maso yammacin Najeriya na cewa sojoji sun kuɓutar da wasu daga…
Read More » -
Sautin Murya : Wata Tsalelliyar Bazawara Ta Kamu Da son Ganduje In ba Shi ba Sai Rijiya
Nana jan bullo wanda ake kira da mai murya madara wanda ta nunawa duniya cewa ita ta kamu da son…
Read More » -
Kalli Hotunan Falon Babban Attajiri A Nigeria Da Yaci Dala Amurika Miliyan Dari Biyu Amma Yanzu…….
Wannan gidan wani babban attajiri ne a Najeriya, wannan falon da zinare aka gina shi, kuma ginin wannan falon yaci…
Read More »









