Labarai
Bidiyo : Mayakan sojojin Nigeriya sun Ragargaji kaso 70 cikin 100 Na Yan Bindiga Da suka sace Daliban Yauri
NASARA DAGA ALLAH
Mayakan sojojin Nigeria sun samu nasaran ragargaza kaso 70 cikin 100 na ‘yan bindigar da suka sace daliban makarantar sakandare na FGC Yauri jihar Kebbi
Akwai bidiyo guda biyu yadda sojoji sukayi wasan kura da barayin tare da kubutar da wasu daga cikin daliban
Wasu daga cikin barayin ba su karasa mutuwa ba, zaku gani a bidiyo yadda sojoji suka bindige la’anannu, abin ya burge sosai, muna jinjinawa sojojin Nigeria akan wannan namijin kokari da sukayi
Muna rokon Allah Ya karawa sojojin Nigeria nasara akan ‘yan ta’adda Amin