Labarai
Sautin Murya : Wata Tsalelliyar Bazawara Ta Kamu Da son Ganduje In ba Shi ba Sai Rijiya
Advertisment
Nana jan bullo wanda ake kira da mai murya madara wanda ta nunawa duniya cewa ita ta kamu da son ganduje sosai wanda kuma bayason yadda zatayi ba.
Wanda zakuji irin yadda ankayi fira da wannan tsalelliyar bazawara wanda take so ta zama abokiyar zaman gwaggo wanda mutane zasuyi mamaki irin yadda wannan yarinyar ta bayyana aniyarta akan mai girma dr Abdallahi umar Ganduje.