Labarai
-
Wani Sabo! Da’aka cire tsoro aka Shiga zamfara ai gashi komai ya Fara kyau Aisha Ga Pantami
Uwar Gidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari Aisha Buhari ta sake bayyana wani Sako domin Karin haske Kan bayaninta na jiya…
Read More » -
Na yi imani da Allah ko shi Isa Ali Pantami ya san bai cika ƙa’idojin Farfesa ba – Dakta Auwal Mustapha Imam
Wani Malamin jami’ar gwamnatin tarayya da ke Birnin Kebbi a jihar Kebbi, Dakta Auwal Mustapha Imam, da ke Najeriya ya…
Read More » -
Batun dubu-dubu bayan yanzu an cika Shekara guda masoya buhari sunyi wa Rarara Allah ya Isa
A yau goma ga watan tara 9/10/2021 aka Cika Shekara ‘daya cif-cif da mawaki Dauda kahutu Rarara ya karbi naira…
Read More » -
Abin ƙyama mafi muni: An kama ɗa da ya yiwa mahaifiyarsa ciki har sau uku
Ana kyautata zaton lamarin ya faru ne a ƙaramar hukumar Kaiama ta jihar Kwara. Bisa labarin, matar yanzu haka, ta…
Read More » -
‘A cire tsoro ayi abinda ya dace’ Aisha Buhari Ga Sheikh pantami (bidiyo)
Uwar gidan Shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta wallafa wani faifan bidiyo na Ministan Sadarwa Isa Ali Pantami yana kuka…
Read More » -
Ba ni ƙaunar ‘yan ta’adda – Sheikh Gummi
Sanannen malamin addinin musulunci a Nijeriya Sheikh Ahmad Gumi, ya ce ba ya ƙaunar ‘yan ta’adda ko alama. DCL Hausa…
Read More » -
Video: Tabbas Ƴan-Bindiga na ci gaba da shan luguden wuta a Zamfara- Gwamna Matawalle
Gawmnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya tabbatar da cewa matakan da suke ɗauka na ci gaba da samun tagomashi…
Read More » -
Yanzu yanzu: Dan Sarauniya ya nemi afuwar Sheikh Kabiru Gombe
Daga karshe dai muazu magaji win win ya bada hakuri ga shehin malami sheikh kabiru gombe akan magana da ya…
Read More » -
Sheikh Kabiru Gombe Yayi Martani Mai zafi Kan cewa Idan anka Shigo Da kwankwaso Apc Zasu barta Apc cewar Muazu Magaji
ansamu wannan labari ne daga tsohon kwamishinan ganduje muazu magaji da cewa sheikh kabiru gombe ya gargadi mai bala buni…
Read More » -
Muddin Kuka Shigo Da Kwankwaso Jam iyyar APC, To Mukuma Zamu Barta Sakon , Kabiru Gombe , Ga, Mai Mala buni
Tunidai Aka Nadi Wata Waya da Akai Tsakanin Kabiru Gombe Da Shugaban jam iyyar APC Mai Mala Buni, Hakan Yabiyo…
Read More »
