Labarai

Wani Sabo! Da’aka cire tsoro aka Shiga zamfara ai gashi komai ya Fara kyau Aisha Ga Pantami

Wani Sabo!  Da’aka cire tsoro aka Shiga zamfara ai gashi komai ya Fara kyau Aisha Ga Pantami
Wani Sabo! Da’aka cire tsoro aka Shiga zamfara ai gashi komai ya Fara kyau Aisha Ga Pantami

Uwar Gidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari Aisha Buhari ta sake bayyana wani Sako domin Karin haske Kan bayaninta na jiya Wanda ta wallafa a shafinta na Instagram har ila Yau a Aisha Buhari ta rubuta tana Cewa tafsir na Malam Kan Tsoron Allah ba tsoron mutun ba, da aka cire tsoro da son Kai aka Shiga jihar Zamfara abubuwa sun Fara kyau sai a dage a shigo Sauran wurare da ake bukatar hakan.
Ga bidiyon nan da ta sake wallafawa a shafin nata.


Idan baku manta ba Cewa jiyane Uwar gidan Shugaban kasar ta wallafa Bidiyon Ministan Sadarwa Ali Isa Pantami tana Mai Cewa a cire tsoro ayi Abinda ya dace Lamarin dayaja CeCe kuce ga Yan Nageriya.
Idan muka duba Maganar jiya data Yau Uwar gidan Shugaban na nufin a cire tsoro ne a ayi Abinda ya dace duba da wa’azin Malam Cewa aji tsoron Allah ba mutun ba Haka Kuma tana bukatar a shiga ko wanne waje da yake da Matsalar tsaro ayi ruwan wuta Kamar yadda akayi a jihar Zamfara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button