Labarai

‘A cire tsoro ayi abinda ya dace’ Aisha Buhari Ga Sheikh pantami (bidiyo)

Uwar gidan Shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta wallafa wani faifan bidiyo na Ministan Sadarwa Isa Ali Pantami yana kuka a wani darasi da yake gabatarwa a Masallacin Annur dake Abuja, ta rubuta ‘A cire tsoro ayi abinda ya dace’. Aisha Buhari ta wallafa wannan sako ne a shafinta na Instagram.
Ga faifan bidiyon nan kasa daga shafin uwar gidan mai girma shugaban kasa Muhammad buhari.


 
sheikh ali isah Pantami yana karatu inda alammansa ya karatu Surah Maryam, aya 63.wanda dukkansu kowannesu sunka yi kuka akan wannan aya.
Inda yake cewa ita fa aljannah masu taqawa gadartama sukeyi.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA