Labarai

Muddin Kuka Shigo Da Kwankwaso Jam iyyar APC, To Mukuma Zamu Barta Sakon , Kabiru Gombe , Ga, Mai Mala buni

Tunidai Aka Nadi Wata Waya da Akai Tsakanin Kabiru Gombe Da Shugaban jam iyyar APC Mai Mala Buni,
Hakan Yabiyo bayan Wasu Bayanan Sirri Dasuke Bayyana , Wanda Ake Ganin Tsohon Gwamnan Na jihar Kano Dr , Rabiu Musa Kwakwaso Yana Daf Da Komawa jam iyyar ta APC,
Idan Masu Karatu Zasu iya tunawa Kusan Watanni2 Da suka Wuce Shugabanna APC Ya mikawa Kwakwaso Tayin Komawa jam iyyar APC duba Dacewar Uwa baya jindadin Wasu Abubuwa Dasuke Faruwa A jam iyyar tasa Ta PDP,
Wannan tasa Kwakwaso ya nemi Abashi , Minista Guda 1 Sannan Akarbe jam iyyar APC daga Gurin Ganduje Abashi Hadi da Sakataren Gwamnatin tarayya Dama Wasu Mukamai Saidai Wannan bukata tasa Tayiwa Shugabanni na APC Tsauri,
Saidai Da Alama Yanzu Sun Yarda Da Wannan bukata tasa Wanda izuwa yanzu Ansauke Minista 1 sabo Nanono Sannan Ansauke Bashir Garba lado Wanda Za a cigaba da Sauke Wasu Domin Sharemai Hanyar Komawa jam iyyar APC,cewar muazu magaji

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA