Labarai
Kyawawan hotunan Diyar Gwamnan Bauchi zara Da Angonta sheriff
Advertisment
A watan Yuli da ya gabata cikin wannan shekarar, 2021, aka ɗaura auren diyar gwamnan Bauchi,
Zara Bala Muhammed Sai dai bikin wanda kusan za’a ce ba’a gudanar da wasu shagulgula ba, amma yanzun ma’auratan na shirin nuna farin cikin su Mun tattaro muku wasu kyawawan hotunan masoyan bigu yayin da suke shirin gudanar da shagalin auren su
Fatima Zara, ɗiyar gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi, tare da masoyinta kuma abokin rayuwarta (wato mijinta), Masha Sheriff, sun saki sabbin hotuna.
Rahoto ya bayyana cewa tun a watan Yuli na wannan shekarar da muke ciki aka ɗaura auren Zara da angonta Masha, ba tare da gudanar da manyan shagulgula ba.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.




















