Labarai

Wuff! Hotunan Sarkin Daura Da Amaryarsa

A yanzu nan majiyarmu ta samu labari daga shafin Northern habiscus ta wallafa sarkin daura mai martaba yayi wuff da sabuwa amarya ga abinda sunka wallafa.

A wata ruwayar kuma Masarautar Daura tayi sabuwar bakuwa.
Yes sarkin Daura ya wanki Amarya an daura Aure ran Asabar.
Muna taya me girma, mai Martaba murnar Angwanci
Masha ALLAH”


A madadin CEO hausaloaded da mabiysa suna taya mai martaba murna Allah ya bada zama lafiya ya basu zuri’a dayyiba amen.
Ga hotunan amarya nan.Wuff! Hotunan Sarkin Daura Da Amaryarsa Wuff! Hotunan Sarkin Daura Da Amaryarsa Wuff! Hotunan Sarkin Daura Da Amaryarsa Wuff! Hotunan Sarkin Daura Da Amaryarsa

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button