Labarai
-
Duk iskancin yan matan Tiktok sai kaga ana aurenau mu masu hijabi an Kyalemu – Arewa Queen
Gaskiya ana yaɗa baɗala a Tiktok sai kaga Yarinya Bahaushiya ta saka Bum short ko mini skirt da crop top…
Read More » -
Baya Hallatta Ga Macce Marar Aure ta sanya Hofa ta Fita fira/zance
Da farko A Mazhabar Shafi’iyya da Malikiyya, da Hanabila gaba dayansu sun tafi kan cewa fuskar mace al’aura ce kuma…
Read More » -
YANZU-YANZU: Gwamnatin Nijeriya ta bankaɗo masu ɗaukar nauyin Boko Haram da ISWAP
Gwamnatin Nijeriya ta ce ta bankaɗo masu ɗaukar nauyin ta’addanci a ƙasar har guda 96, musamman ma waɗanda su ke…
Read More » -
[Sautin murya] Illolin da Obasanjo, Tinubu da wasunsu sunkayiwa arewa da musulmai kashin kiyashi -Daga bakin sheikh jaafar mahmud Rahimahullah
Illolin Da Obasanjo, Bola Tinubu Da Wasunsu Sukayiwa Al’ummar Arewa Nageria Da Kuma Musulunci Daga Bakin sheikh Jafaar Mahmud Adam…
Read More » -
[Bidiyo]Murna har ciki :Yadda Sadiya Haruna tayi bayan an saki kaninta
Ga duk wanda yake bibiyar abubuwan dake wakana a cikin masana’antar Kannywood a “yan kwanakin nan ya kwana da sanin…
Read More » -
Matan Najeriya sun kafa tarihi, sun fi ko wanne mata a nahiyar Afirki yin bilicin, Bincike
Mayukan bilicin sun fi kasuwa da kaso 75% saboda yadda matan Najeriya suke tururuwar zuwa siyan su. Daga Najeriya sai…
Read More » -
Anyi Kira Da Hisbah Su kama mai ‘kiss ko Mari’ A Fill
Mutane Suna Kira Ga Hisbah Su Hukunta Wani Matashi Da Ya Fito Yana Sunbatan Yan Mata A Fili, Wani Matashi…
Read More » -
[Bidiyo]Zaben 2023: Dalilan Da Suka Sa Na Fi Saura Cancanta – Tambuwal
Bayan da gwamnan jahar sokoto Rt. Hon.Aminu waziri Tambuwal ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyar…
Read More » -
Yanda Na Sayawa Shugaban Yan Bindiga Motar Yaki akan miliyyan N28.5M -Musa kamarawa
Na taba sayawa Dan bindiga kachalla halilu tubali Wanda akafi sani da suna Halilu sububa motar yaki akan kudi N28.5m.…
Read More » -
Ƴan Sanda sun damƙe likitan Turji da wasu ƴan fashin daji 39
Rundunar Ƴan Sanda a Jihar Sokoto ta cafke wani likita mai suna Abubakar Hashimu, wanda ya yi wa ƙasurgumin jagoran…
Read More »