Labarai

Anyi Kira Da Hisbah Su kama mai ‘kiss ko Mari’ A Fill

Anyi Kira Da Hisbah Su kama mai 'kiss ko Mari' A FillMutane Suna Kira Ga Hisbah Su Hukunta Wani Matashi Da Ya Fito Yana Sunbatan Yan Mata A Fili, Wani Matashi Mai Suna Ahmad Yana Wani Irin Shiri Wanda Za.a Tsaya Da Yan Mata Akan Hanya Yana Musu Tambayoyi.
Inda Su Kuma Yan Matan Ke Bashi Masa, Wannan Karon Ya Fito Yayi Wani Tambaya Ga Wata Budurwa. Inda Yake Tambaya Kiss Ko Mari. Inda Budurwar Ta Za6i Kiss. Haka Kuma Ta Sumbaceshi A Bainan Jama’a.
A Wani Labarin Kuma, Sadik Sani Sadik Ya Fito Ya Kare Kansa Akan Neman Da Kotu Ke Masa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA