Labarai

[Bidiyo]Murna har ciki :Yadda Sadiya Haruna tayi bayan an saki kaninta

Advertisment

[Bidiyo]Murna har ciki :Yadda Sadiya Haruna tayi bayan an saki kaninta daGa duk wanda yake bibiyar abubuwan dake wakana a cikin masana’antar Kannywood a “yan kwanakin nan ya kwana da sanin cewa Sadiya Haruna tayi Ikirarin cewa wasu wadanda bata sani ba sunzo zasu zuba mata acid kuma tana tsammanin cewa masu garkuwa da mutane ne,haka dai daga karshe mukaji cewa ashe Jaruma Teema Makamashi ce tasa “yan sanda su kamo ta.
Sai kwatsam yanzu bayan yan sandan sun sakar mata Kaninta da suka kama a sanadiyar ta,tayi wani bidiyo tana kuka da murna kamar tana hauka.
Wanda abun ya baiwa mutane mamaki sosai wanda channel din dalatop tv ta hada bidiyon.
https://youtu.be/Gkgm4QyyDJ4

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button