Labarai
-
An shiga jimami: Jama’a sun shiga tashin hankali da zub da hawaye yayin da amarya ta rasu ana daf da aurenta
Wata kyakkyawar amarya ta amsa kiran mahaliccinta a lokacin da ake shirye shiryen aurenta. Amarya mai suna Hauwa Abdullahi Shehu…
Read More » -
[Bidiyo] Alhamdulillahi Farin cikin sojojin Nijeriya da annashawa kan cin galabar boko haram a dajin sambisa
Labari mai dadi da majiyarmu ta shafin hausaloaded na samu daga wani fitaccen mai sharhi akan tsaro a nijeriya mustapha…
Read More » -
Rikicin APC a Kano: Uwar jam’iya ta fitar da tsarin raba muƙamai tsakanin ɓangarorin Ganduje da Shekarau
Jam’iyar APC ta samar da wani tsari na raba muƙamai tsakanin ɓangarorin Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Sanata…
Read More » -
Shin Da Gaske Malam Bashir Ahmad sokoto bashi da Lafiya yana neman taimakon kudi wajen Mutane?
A tafsirin Suratu Isra’i wanda Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto yake gabatarwa, yace sati mai zuwa ba za’ayi karatu ba…
Read More » -
[Bidiyo] Yadda kishiya ta kashe yar kishiyarta saboda zatayi aure
Innalillahi wa’innah alaihi raju’un duniya ina zaki damu wannan wane irin kishine wanda yabar uwar ya koma ga yarta, a…
Read More » -
Yan Bindiga Sun Kashe Mata Da Yara Kusan 20 Ana Tsaka Da Sallar Juma’a A Kauyukan Zamfara
Wasu ’yan bindiga sun kashe akalla mutum 20, yawancinsu mata da kananan yara a Kananan Hukumomin Bungudu da Tsafe da…
Read More » -
Najeriya ta zama kasa ta 1 a Afrika da tafi noman shinkafa, inda ta zama ta 14 a duniya
A kididdigar da Ma’aikatar Noma ta kasar Amurka (USDA) ta fitar a shekarar 2021, ta nuna cewa yawan noman shinkafa…
Read More » -
Duk Binciken da akayi akan Dcp Abba kyari ba’a sameshi da laifi ba
Wannan sako ne mai muhimmanci garemu ‘yan Nigeria domin mu lura da wasu miyagun jaridu wanda wakilan masu aikata miyagun…
Read More » -
Sai da muka kaiwa ƴan bindiga Naira N500,000 da kiret 6 na Giya kafin su saki ɗan uwan mu
Mukhtar Ibrahim ya gamu da tsautsayin faɗawa hannu ƴan bindiga tun a watan Nuwamba a titin Kaduna-Abuja. Tun a wancan…
Read More » -
Northeast Coordinator to Osinbajo solidarity group(OSG) – Usman Mani
Sani Usman mani he is from Taraba state. He is an international business man, the Youngest Northeast millionaire and he…
Read More »