Labarai

[Bidiyo]Zaben 2023: Dalilan Da Suka Sa Na Fi Saura Cancanta – Tambuwal

[Bidiyo]Zaben 2023: Dalilan Da Suka Sa Na Fi Saura Cancanta – TambuwalBayan da gwamnan jahar sokoto Rt. Hon.Aminu waziri Tambuwal ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyar pdp wanda yayi a shalkwatar ofishin jam’iyar PDP.
Gidan jaridar murya amurika voahausa kenan sun tattauna da tambuwal akan shin miyasa yake ganin yafi sauran yan takara cancanta.
Inda ya fadi irin gwagwarya da yayi a fagin siyasa tun shekarar 2003 zuwa yanzu wanda yace shi mulki na Allah ne.
Ga bidiyon tattaunawar nan ku saurara kuji.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button