Dan Majalisa ya baiwa Dalibar da tazo ta biyu a gasar alkur’ani mota kirar 406


Masha Allah, Allah ya sanyawa karatun wannan hafiza albarka muna tayaki mota wannan abun alfahari ne na samun yara masu kananan shekaru suna haddace alkur’ani mai girma.
Kuma baiwa hafizai kyauta abune da karawa yan uwansu da iyayen nuna jin dadi da sunka baiwa yayansu tarbiya da tsayawa har sai sai sunyi karatu.
Tun a nan ta fara cinin ribar karatunta Allah yasawa wannan mota albarka ame.
Dan Majalisar Tarayya Ya Baiwa Dalibar Yankinsa Da Ta Zo Ta Biyu A Gasar Karatun Kur’ani Kyautar Mota Kirar 406
Dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Lere Injiniya Ahmed Munir ya yi wa dalibar makarantar islamiyya da ta zo na biyu a gasar karatun Kur’ani.

Ita ce ta wakilci yankin Lere a gasar karatun Kur’ani na jihar Kaduna.
Daga S. Imam Federe Garkuwan (Mawakan Saminaka)




