Labarai
-
Almundahanar N73.7m: Kotu ta yanke wa tsohon babban akanta na Hukumar Alhazai shekara 7 a gidan yari
A ranar 16 ga watan Febrairu ne a ka yanke wa tsohon babban akanta na Hukumar Alhazai Musulmai ta Jihar…
Read More » -
Rashin Tsaro: Masari ya yi sabuwar dokar hana dabancin siyasa da manna fastoci a ko ina
Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya rattaba hannu a wata sabuwar doka a yunƙurin sa na magance rashin tsaro…
Read More » -
Kwanan nan mutum 300,000 da su ka kammala shirin N-Power za su samu bashi da ga CBN — Minista
Gwamnatin Taraiya ta baiyana cewa waɗanda su ka amfana da shirin N-Power 300,000 ne za su bashi da ga Babban…
Read More » -
Kotu ta sanya 3 ga Maris a matsayin ranar da Abduljabbar zai bada bayanan kariya
A yau Alhamis ne Babbar Kotun Shari’a da ke zamanta a cikin birnin Kano ta sanya ranar 3 ga watan…
Read More » -
Ahmed Musa ya baiwa tsohon ɗan wasan Super Eagles tallafin N2m
Kaftin ɗin Tawogar Ƙwallon Ƙafa ta Ƙasa, Super Eagles, Ahmed Musa ya baiwa tsohon ɗan wasan ƙasar, Kingsley Obiekwu tallafin…
Read More » -
IBTILA’I: Mata da yara 13 sun mutu bayan sun tsunduma rijiya a gidan biki
Wani jami’i a yau Alhamis yana sanar da cewa mata da yara mata sun 13 ne su ka rasu bayan…
Read More » -
Jiragen yaƙin Nijeriya, Super Tucanos sun hallaka ƴan ISWAP 34 a Marte
A ƙalla ƴan ƙungiyar ta’addaci ta ISWAP 34 ne a ka kashe a garin Marte na jihar Borno a wani…
Read More » -
Sojojin sama sunyi luguden wuta inda sun ka hallaka Dogo-umaru da sauran yan ta’adda 41 A katsina
Luguden wuta da Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF ta yi ta jiragen sama ya hallaka Dogo Umaru, wani ƙasurgumin ƴan…
Read More » -
An jefe mace da na miji sakamakon yin zina a Afghanistan
An jefe wani mutum da wata mata bayan da a ka kama su sun yi zina a Arewa-maso-Gababshin Lardin Badakhshan…
Read More » -
Davido ya cika alƙawarin raba Naira Miliyan 250 ga gidajen marayu 292
Shahararren mawaƙin nan na Nijeriya, David Adeleke, wanda a ka fi sani da DavidoDavido ya cika alƙawarin da ya ɗauka…
Read More »