Labarai
-
Da Dumi-Dumi ! muna kira ga Buhari ya tsige Ministan Shari’q Abubakar malami San – Isah Sadiq Achida
Shugaban jam’iyyar APC a jihar Sokoto Hon. Isah Sadiq Achida ya zargi Ministan Shari’a na kasa kuma jigo a…
Read More » -
‘Yan Kasuwa Na Cin Ribar N1,000 A Kan Kowane Buhun Siminti – Kamfanin BUA
Kamfanin sarrafa siminti na BUA, ya zargi ’yan kasuwa da cewa su ne kanwa uwar gamin da suka sa farashinsa…
Read More » -
Yadda Amarya ta rasa ran ta ana tsaka da daurin auren ta
A wani labari marar dadi da ya fito daga shafin labarunhausa inda sunka wallafa mutuwar wata amarya kamar haka. “Wata…
Read More » -
Kaji Rabo : Yadda ƙawar amarya tayi wuff da angon ƙawar ta a ranar biki
Lamarin ya faru ne a unguwar Katsinawa ta Mararraba a jihar Nasarawa. Shaidun ganin da ido sun tabbatarwa da shafin…
Read More » -
2023: Najeriya za ta zauna lafiya a hannuna, in ji Atiku
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce Najeriya da ma ƴan Najeriya za su zauna cikin rayuwa mai aminci…
Read More » -
Shugaban Ukraine ya amince ya ‘tattauna da Rasha a wani wuri tsakanin Ukraine da Belarus’
Bayan da shugaban kasar Rasha ya cewa sojojin masu kula da makamin kare dangi Nuclear weapons su kwana cikin…
Read More » -
Ajali: Matarsa Ta Kashe Shi Ta Hanyar Caccaka Masa Wuka
A daren yau Asabar ne wani magidanci mai suna Ibrahim Ahmed (Mai Unguwa) ya gamu da ajalinsa sakamakon caccaka masa…
Read More » -
INEC ta sanar da ranakun da za a yi zaɓen 2023
Hukumar Zaɓe ta Nijeriya, INEC ta fitar da jadawalin babban zaɓe na 2023, inda da sanar da cewa za a…
Read More » -
[Bidiyo] Wasu Da Ake Zargin ‘Yan Sa Kai Ne Sun Kashe Wani Bafulatani da Ya saci Akuya
Rundunar Yan sandan jahar Katsina ta ce ta yi nasarar kama wasu mutane biyu da take zargin ‘yan sa kai…
Read More » -
[Bidiyo] An kama wani direba da ake zargin hada baki da barayin daji ya dauko su su je saci mutane
Rundunar ƴansandan jahar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kama wani direba mai wata da ake…
Read More »