Labarai
-
Shari’ar Kisan Hanifa: An Hana ’Yan Jarida Shiga Kotu
An hana ’yan jaridar da ke daukar rahohon shari’ar kisan Hanifa Abubakar shiga kotun da ake ci gaba da sauraren…
Read More » -
Kwankwaso na daf da sauya sheƙa zuwa NNPP
Tsohon Gwamnan Kano, Rabi’u Kwankwaso na daf da sake barin jam’iyar adawa ta PDP zuwa New Nigeria Peoples Party, NNPP.…
Read More » -
Ma su garkuwa da ƴan makaranta za su ɗanɗana kuɗar su — Buhari
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya baiyana cewa an ƙara ƙaimi wajen tabbatar da cewa lallai masu garkuwa da ɗalibai da…
Read More » -
Da Dumi Dumi : Majalisar Dattijai Ta Amince Da Kudirin Baiwa Dukkannin Kananan Hukumomin Najeriya Cin Gashin Kai
Kudirin bayar da cikakken ikon cin gashin kai na kudi da na mulki ga kananan hukumomi, Majalisar Dattawa ta zartar…
Read More » -
Kullum Ina Fadawa mata kashe miji ba mashala bane,rashin imani da hausa gami da rashin hankali ne – Fauziyya D suleman
Fitacciyar marubuciyar fina finai kuma shugabar kungiyar masu tallafi da jikai Fauziyya D suleman ce take ke baiwa yan uwanta…
Read More » -
Yadda ta kashe mijinta ta hanya burma masa wuka a wuya
Sunan ta Atika ‘yar Asalinta wani kauye ce a karamar hukumar Daura ta Jihar katsina suna zaune da mijinta A…
Read More » -
Babbar Kotun Tarayya Da Ke Abuja Ta Ki Bada Belin Abba Kyari
Wata Babbar kotun Tarayya a Abuja taki amincewa da bukatar beli da tsohon kwamandan rundunar Aiki Da cikawa ta IRT,…
Read More » -
Yansanda Sun Kama Wani Tsoho Mai Shekaru 60 Da Laifin Sha Da Sayar Da Miyagun Kwayoyi
Rundunar Yan sandan jahar Katsina ta kama wani dattijo mai shekaru 60 mai suna Ilyasu Abdullahi da zargin sha da…
Read More » -
Yadda mai babbar mota ya kashe amarya tana bisa hanyar zuwa dakin Mijinta
A jiya lahadi wani mummunan al’amarin ya faru a garin kware karamar hukumar mulkin jahar sakkwato inda wani mai babban…
Read More » -
Ƴan Sanda sun tabbatar da fashewar bam a Kaduna
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kaduna ta tabbatar da fashewar bam a jiya Lahadi da daddare a unguwar Kabala ta…
Read More »
