Labarai

Yadda Amarya ta rasa ran ta ana tsaka da daurin auren ta

A wani labari marar dadi da ya fito daga shafin labarunhausa inda sunka wallafa mutuwar wata amarya kamar haka.

Wata amarya mai suna Bilkisu Umar Tantoli ta rasu ranar Juma’a 25 ga watan Fabrairun 2022, Muryar ‘Yanci ta ruwaito.
Limamin babban masallacin Juma’a na Nasarawa da ke garin Kaduna, Liman Jabiru Isah Na’ibi ya bukaci dangin amarya da ango su shigo a daura aka sanar da shi cewa Allah ya dauki ran amaryar.

amarsu
Yadda Amarya ta rasa ran ta ana tsaka da daurin auren ta

Take anan ango ya shiga mummunan yana yi inda aka zarce da shi gida bayan samun labarin rasuwar amaryar.

Muna fatan Ubangiji ya gafarta mata ya kuma sada ta da mala’ikun rahama, ameen.
Daga Sani Yusuf Nasarawa, kamar yadda shafin Muryar ‘Yanci na Facebook ya ruwaito.”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA