Labarai
-
Shin Da Gaske Sheikh Dahiru Bauchi yace Gobe sallah?
A yanzu nan ake yada labarin cewa sheikh Dahiru Bauchi yace gobe Lahadi sallah kamar yadda labarin yake yawo a…
Read More » -
Amarya Ta Rataye Kanta A Zariya Saboda Auren Dole
Al’ummar unguwar Tudun Muntsira da ke Cikaji a Karamar Hukumar Sabon Garin Zariya a Jihar Kaduna sun cika da alhinin…
Read More » -
Da ɗumi-ɗumi: Za a yi ƙaramar Sallah ranar Litinin a Najeriya
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya bayyana Litinin 2 ga watan Mayu a matsayin ranar Sallah, kasancewar ba…
Read More » -
Budurwa ta turo miliyoyin kuɗi daga ƙasar waje a gina mata gida a Najeriya, ta dawo ta ga kango
Wata budurwa ‘yar Najeriya mazauniyar ƙasar waje, ta ƙadu matuka da abinda ta gani bayan ta dawo gida Najeriya. Budurwar…
Read More » -
Ina zaki Damu! Uba ya ɗirkawa ‘yar cikin sa mai shekaru 15 ciki bayan yayi mata fyaɗe
An cafke wani mutum mai shekaru 38 a duniya bisa laifin aikata fyaɗe ga ‘yar cikin sa mai shekaru 15…
Read More » -
Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram/ISWAP 39 a Borno
Aliyu Samba Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’addan Boko Haram/ISWAP kimanin 39 a wani samame da suka kai a arewa…
Read More » -
An kama tsohon shugaban hukumar yaki da cin-hanci ta Kano, Muhuyi Rimingado
Jami’an ‘yan sanda dauke da makamai sun cafke tsohon shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci da rashawa ta…
Read More » -
Khalifa Muhammadu Sanusi ya fitar da mutane 59 daga gidan yari a Kano
Gidauniyar Muhammadu Sanusi ll ta fitar da mutane 59 daga gidan yari, waɗanda su ka kasa biyan tara da kuma…
Read More » -
Wani Sojan Najeriya ya kashe kansa bayan an gano Yana aiki da Boko Haram/ISWAP
Wani sojan Najeriya da ke aiki da Bataliya ta Sojoji da ke Gaidam Lence Kofur Jibril ya harbe kansa bayan…
Read More » -
Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Bashi Na 500,000 zuwa 1,000,000 Daga FirstBank
A yau nazo muku da wani sabon tallafin kudi wanda zaku iya neman tallafin bashi na Naira 500,000 zuwa 1…
Read More »









