Labarai
-
Yanzu yanzu: Barawo ya yi awon gaba da zunzurutun kudi dala 75,000 a hedkwatar APC
Abuja – An shiga rudani a sakatariyar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa a ranar Laraba, 27 ga watan…
Read More » -
Allahu Akbar:Matashin da ya auri wata yarinya wanda ta samu kunar wuta a fuskarta Allah Ya arzurtarsu da haihuwa
Hakika wadannan bayin Allah sun burgeni matuka, musamman matashin da yayi jarunta ya auri matashiyar wacce fuskarta ta canza sakamakon…
Read More » -
Sallah: Tsohon Gwamnan Zamfara Abdulaziz Yari ya raba shanu 400
A yau Laraba ne tsohon gwamnan Jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya fara rabon shanu 400 ga magoya bayansa da ke…
Read More » -
Mun sa kudin fom Naira Miliyan 100M don maganin shaidanu – shugaban Apc
Shugaban Nigeria ake magana ba sarkin garinku ba, yau idan sarki ya mutu ana bukin binne shi a kashe naira…
Read More » -
Yan sanda sun gurfanar da yara yan shekara 6, da masu shekara 9 a gaban Kotu
Alkalin Kotun Sharia ta 1 da ke garin Birnin kebbi ya ba da belin wasu yara guda biyar masu shekara…
Read More » -
Ƴar TIKTOK Ce Ta Yi Bidiyon Batanci A Masallacin Harami da ya jawo Cece Ku ce
Matar da tayi bidiyo a dakin Ka’aba tace wani mutumi yana goga mata gabansa ta bayanta mun gano ta, sunanta…
Read More » -
Watan Ramadan zai cika kwana 30 a Nigeria da Kasar Saudi Arabia
Ga jawabin da ya koro kuma shafinsa kwamitin duban wata dake karkashin Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya daura a shafinsa…
Read More » -
Wallahi Almajiri Daya da Allonsa yafi kannywood da abunda ke cikinta baki daya daraja a wajen Allah – Sheikh kasim abdullahi damagun
Malam kasim Abdullahi damagun yace wai yanzu wata yar fim tayi magana a daina haihuwar yara ana barinsu akan titi…
Read More » -
EFCC ta kama ɗaya daga cikin gungun ƴan damfara da su ka damfari Sarkin Okuta N33m
Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa ta Ƙasa, EFCC, shiyyar Ilorin, ta kama wani matashi mai suna Fidelis Poor, wanda…
Read More » -
Jami’an tsaro sun kama masu barace-barace a Haramin Makkah
Hukumomin tsaro a Saudi Arebiya sun sanar da kama ƴan ƙasa da masu karya doka, har da ma wasu masu…
Read More »









